MA'ANAR BLOCKCHAIN
Blockchain desantralise hanyache da ake iya tattar bayanai ta hanyar da babu wanda ya isa yachanzasu.
Munada
1) Centralise
2) Decentralized
1) Ma'anar Centralise shine duk wani abu da yake karkashin wani wanda zai iyachanza wannan abun aduk lokachin da yaga dama shine Centralise.
2) Decentralise kuma shine duk wani abu da ba'a karkashin kowa yakeba san nan kuma babu wanda zai iya chanzashi wannan shine Decentralise.
To Blockchain Decentralise ne. Misali:-
Kamar sarka idan kuka duba sarka zakuga yadda aka tsara sarka daya tashiga chikin daya kuma idan kuka jasu zakuga sunkama junansu ta yadda babu yadda za'ai wannan jan da kayi ya tsinkasu, to haka tsarin Blockchain yake kowanne bayani da za'a tattarashi yana achikin Block kowanne Block akwai bayanan da yake iya dauka sannan daga wannan Block din akwai wani Block din, to ahaka bayanan suke achikin Blocks din ajere kamar ankwa kuma sannan abinda yakechikin Block na tsakiya Block din da yake a gabansa yasan abinda yake chikin na bayansa sannan nagabama yasan abinda yake chikin nabayansa dan haka kowanne Block yasan abinda yakechikin dan uwansa dan haka wannan daliline da yasa babu wani abu da zaisa a iyachanza wannan bayanan saboda dukkanin wani dayake da engaging da Blockchain zai iyashiga chikin Blockchain zai duba wayannan bayanan da yake bukatar yaduba.
Danhaka idan kanaso kachanza wani abu da yake chikin Blockchain dole saikabi dukkanin Computers da kuma dukkanin wayoyin da sukayi engaging da Bolckchain kabisu alokachi guda kayi haking dinsu sannan zaka iyachanza wayannan bayanan da suke chikin Block kunga kuma wannan abune da bazai yuwuba.
Sannankuma Blockchain tabawa dukkanin wani dan adam damar da zai iya mallakar kowanne irin kaya da yake dashi a online ma'ana duk wanu abu da yake mallakinka to Blockchain tabaka damar da zaka mallakeshi batareda wani matsalaba.
Blockchain itache robolution na internet saboda haka dukkanin wani abu da yake internet kokuma yake chikin internet zaikoma kan Blockchain ne hakan kuma zaibamu damar mallakar duk wani abu da mukedashi a internet yazama namu batareda wata matsalaba.
Misali:-
Yanzu idan kuka duba social media account dinmu dukkaninsu ba wai suna hannunmune kai tsayeba suna hannun wayanda suka kirkiri social media account dinne kamar facebook aduk lokachin da me facebook yaga dama zai dora tallache tallachensa achiki wanda kuma mu da muke amfani da facebook ko muna so ko bamaso zamu kalli wadan nan tallanne.
Wannan shine abinda ake nufi da Centralise.
Amma kuma a Decentralise networck babu yadda za'ayi mai facebook yazo yadora mana tallache tallache batare da munasoba saidai idan kamfanunuwan da suke bawa mai facebook tallache tallache idan kanada mutane saidai kai sunemeka subaka tallan kadora da kanka tayadda kaiza'a biya ba mai facebook ba.
Akwai hanyoyi da dama da ake samun kudi da Blockchain, daya daga chikinsu shine Crypto Currency Achikin Crypto Currency kuma zamu dakko wata hanya wacche itama ake samun kudi da ita itache Treding wadda insha allah zamuyi bayani akanta da yadda mutum zasuyi ammafan
i da ita insha allah.
0 Comments