Yauche ranar da CAKECORE suka ce zasu rufe bada damar yin undelegate na CAKECORE din da kuma converting na shi zuwa New version 26/09/2023 .
Amma akwai abun lura guda biyu.
Abu na farko shine :- Project din CAKECORE chike yake da (Red Flags) wanda hakan yasa suka samu Matsala da ICECREAM SWAP, haka ma COREDAO.ORG suka bayyana rashin affiliation tsakaninsu duk da chewa sun bayyana kowa ma zai iya gina Project na shi akan CORE Blockchain, sbd haka wannan baya nuna CAKECORE ba project bane, amma yana nuna rashi ko karanchin inganchi, amma kuma a karkashin wannan akwai Alamar tambaya shinsu COREDAO.ORG basu taba jin labari ko sanin abinda yake faruwa a CAKECORE bane sai bayan dukiyar mutane ta fara tafiya?
Ya kamata mu danyi waigen baya kadan mu tuna abinda ya faru a lokachin da aka fito da ICECREAM SWAP, SHADOW SWAP, LFG, HONT, BOW, CPT, da sauran su, COREDAO.ORG sunyi magana sosai a wannan lokachin duk da hakan bai hana abinda ya faru ya faru ba, amma babu shakka akanchi gaban faruwar abubuwa makamantan wannan a Core Blockchain ba tare da wani bayani daga gare su ba matsala ne ga Masu holding na Coin na su.
Wannan ina nufin idan har CAKECORE ya kasanche SCAM kenan.
Idan dai har hakan ta tabbata to bana bawa Kowa shawarar ya sake shiga wani abu mai kama da Aidrops a karkashin Core Blockchain.
Wannan yasa banyi mana wani dogon bayani ba ko bada kwari gwiwa akan Meetcoin IDO da suke yi a yanzu haka, ina jira ne lokachi ya zamo Alkali tsakanin mu da CAKECORE.
Abu na biyu:
Harakar Crypto gaba dayan ta Risky che ma'ana Risk takers ne suke yin nasara a chikin ta, mai tsoro baya zama gwani a kache ( amma ba shawara nake baka na ka saka kudin ka anyhow ba )
SBD haka wajibi ne kowa ya tashi tsaye ya nemi ilimin wannan harakar matuƙar yana so yayita chikin natsuwa 60% domin duk ilimin ka a chikinta bayadda za'ayi ka samu natsuwa 100%🙅🏾♀️.
Kayi bakin iyawar ka a wannan harkar akwai wasu Red lines a CRYPTO masu tsallakasu 99% duk sunayin Asara ne da kuma da na sani.
From Crypto World 🌎
0 Comments